Kannywood
Bidiyo : Aisha Tsamiya ma ta bi sahun matan Kannywood wajen bude sana’ar dogaro ga kai bayan Fim
Aisha Tsamiya ma ta bi sahun matan Kannywood wajen bude sana’ar dogaro ga kai bayan Fim
Itama jaruma aisha aliyu tsamiya ta shiga sahun jarumai da suke bude kanti ko shago wata sana’a can a bayan fagen kasuwancin fim.
Wanda Hausaloaded ta kawo muku manya manyan jarumai na kawo muku cewa suna fim can a fege irin Ali nuhu, Maryan yahya,sani danja, zpeeety , dai dai sauransu.
Itama ta bude ka tafaren shago wanda zaku gani a cikin wannan bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa.