Kannywood

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un! Allah ya yayiwa Ummi zee zee Rasuwa

Advertisment

A yanzu nan Majiyarmu ta Hausaloaded ta samu wani labari wanda kuma anka wallafa a a shafin jarumar na Instagram mai suna Ummi Zee Zee shin da gaske ne ko karya babu haƙiƙani amma kuma mai rubutun ta nuna kawar tace nayi wannan sanarwa ba ita ba.
Ga abinda anka wallafa.
Innalillahi wa inna ilaihi raju’un .Allah ya yayiwa UMMI IBRAHHIM ZEEZEE rasuwa da misalin karfe biyu na rana yau anan unguwar sarki dake kaduna state a gidan kawarta .a tayamu da addu’a allah ya jikanta da rahama amin daga kawarta KHAIRAT.?”
Amma dai idan da gaske ne ko karya ne zaku samu cikakken bayyani daga garemu wanda nan take mutane na fara tofa albarkacin bakinsu zaku iya kuma shiga layi yin jaje ta wallafa link na shafinta.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by ummi ibrahim zeezee (@ummizeezee)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button