Addini

A Fara Dubin Sabon Jinjirin watan Ramadan Gobe Litinin ~ Sarkin Musulmi

Mai alfarma sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Na UkU III ya Fitara da sanarwa gobe ranar Litinin Wanda yayi dai dai 12th ga Wata April wato 29th ga watan Sha’aban 1442AH.
Saboda haka ana so gobe musulmi da zu fito dubin sabon jinjirin watan ramadan 1442AH a gobe Litinin sa’a nan su sanar da sakamako ganin jinjirin watan ga dagancin kusa da su da zai iya sanarwa da mai martaba sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar CFR,Mni, .
Ya fitar da numbobin waya da za’a iya kiran kwamitin sanar da cewa anga wata ga numbobin kamar haka.
1. 08037157100
2. 08066303077
3. 07067416900
4. 0803596522
5. 08036149757
6. 0803594903

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button