Kannywood
Kalli Hoton Amina Amal Na fida Tsaraici sun Jawo cece -ceku ce Da Zagi daga mutane
Advertisment
Wannan wani hoto ne da jarumar ta sanya Wanda take talla wani wasa da zasu je wanda ta sanya a shafinta na instagram wanda ta sha Allah wadai da kuma zagi ga mutane ga yadda tayi posting din.
Ga kadan daga cikin yadda masoyanta sun kayi cha gareta
Wannan shine martanin ds ta mayarwa mutane bayyan taga zagi da tsangwama a idon duniya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com