Labarai
Tirkashi ! Budurwa tace bata son saurayinta bayan da ya baiwa Boka Mazakutarsa aka mai Sihiri ya samu kudin Aurenta (bidiyo)
Wani Saurayi da ya durkusa a gaban jama’a ya nemi budurwarsa ta aureshi ya kare da kukan takaici bayan da tace bata sonsa.
A wani Bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta, An ji Budurwar na fadin cewa yayi Amfani da mazakutarsa wajan shirin neman kudi, tace ita kuma ba zata iya aurensa ba dan ba zasu haihu ba.
How can a guy exchange his manhood for money just to please his lady ??
pic.twitter.com/B8PQqBRYOg— timi of lagos (@timi_of_lagos) March 9, 2021