meke faruwa babban Shafin Nura M. inuwa wanda najeeb noble yake Rike Dashi?
A sanin da Mutane sukayi shekara kusan Hudu zuwa ta biyar, Najeeb Noble yake rike da shafin Facebook na gawurtaccen mawakin Hausa Nura M. Inuwa
Saide tun a tsakiyar wancen shekarar 2020 ake tunanin shafin yabar hannun mai kula dashi Najeeb Noble batare da mutane sun San wani dalili ba.
Saide ganin rage yawan posting da ake wallafa a shafin ya Ragu sakamakon shafin yabar hannun Wanda yake kula dashi.
shi Najeeb Noble Wanda jama’a suka Sani yaron mawaki Nura M Inuwa ne kuma babu wani dalili na Barin shafin dake Facebook daga hannun sa.
Mawaki Nura M. Inuwa Wanda tauraruwar sa take haskawa tun a shekara 2010 har zuwa wannan lokaci, yanada dumbin magoya baya da suka hada kasa da kasa
Wanda yake jajircewa gurin farantawa masoyansa.
Kuma a shekara 2021 yayi Album kamar yadda ya saba
1 NIDA KU
2 LOKACI
Kwarai wannan al’amari abin dubawa sai ba ku fadi abinda yake wakana muna godiya bisa gabatar da abinda ya danganci mahadin waka Nura m inuwa Allah ya shige masa gaba lamuransa
Sha’anin zaman Duniya sai hakuri
Domin kuwa rana daya akayi removed dina daga matsayin mai kula da al’amuran dake cikin page. Kuma hakan ya sawwake min lokaci na mai muhimmanci da nake amfani dashi batare ko Godiya ba….
Ina kara yiwa Allah Godiya bisa ni’imomin dake bamu dai dai lokacin da muke wahalar da kanmu
Dan Uwa Allah yasa haka shine mafi Alkairi agareka
Ameen Nagode