Kannywood
Meke faruwa tsakanin Ali Nuhu, Rahama Sadau da sadiq sani sadiq ?


Advertisment
A yau ne babban shahararen jarumi ali nuhu yana Birthday dinsa na cika shekara 47 wanda kaf kaf kafatanin masana’antar Kannywood suke taya ali nuhu amma sai cikin manya manyan jaruman Kannywood wanda kuma suna kusa da juna.
Amma ita rahama sadau ita za’a iya cewa dan tayi nata ne bai taya ba murna ba shine itama tabi sahu amma shi SadiQ sani SadiQ babu wani abu da anka sani tsakinsu da shi.
Duk kan cikakken bayyani yana nan cikin faifan bidiyo nan da ke kasa ku saurara a cikin sautin murya.

