Kannywood

Ali Artwork ya nemi Adam A Zango ya janye kalamansa kan Ummi Rahab A Kafafen Sada Zumunta

Ali artwork yayi sautin Murya akan wannan rikici da ake tsakanin ummi rahab da adam a zango wanda yaga wasu yaransa na wasu maganganu akansa.
Wanda yace shi ba sulhu ne baya so ayi ba a tsaya ayi tsakani da Allah, shi wancan mutumin da ake magana akansa ya batayin rigima da wata a masana’antar kannywood wanda mu bamu san abinda ya hadasu ba.

Ali Artwork ya nemi Adam A Zango ya janye kalamansa kan Ummi Rahab A Kafafen Sada Zumunta
Ali Artwork ya nemi Adam A Zango ya janye kalamansa kan Ummi Rahab A Kafafen Sada Zumunta
Hoto : YouTube
Daga : Tsakar Gida

Sa’a nan ni adamu ba maigidana bane abokin aiki nane koda muka hadu da shi yaga ina aikina na editin fina finai irinsu dan marayen zaki, soyayya da shakuwa da dai sauransu.
A cikin wannan sautin murya ali artwork yayi maganganu sosai abinda ya hadashi da adamu zango wanda zakuji daga bakinsa.
Ga sautin muryasa nan a cikin faifan bidiyo.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button