Labarai
Bidiyon mummunan kisan da jami’an tsaro sukawa Fulanin da suka kai hari a Naija, sun yanke musu hannaye, al’aura da ciki, Hanjinsu a Waje
Advertisment
‘Yan banga a yankin Gulu na karamar hukumar Lapai ta jihar Naija sun kashe ‘yan Bindiga 4 tare da kama 4 da suka addabi yankin da hare-hare.
Wata Majiyar tsaro ta shaidawa Hutudole cewa, ‘yan Bindigar sun addabi yankunan Gulu Fapo da Ebbo na karamar hukumar.
Majiyarmu ta samu daga hutudole,‘Yan Bijilante din sun yi musayar wuta dasu inda suka kashe 4 suka kama 4. Kuma duka Fulani ne, an ji wata murya na fadin cewa basu wuce shekaru 20 ba. Lamarin ya farune ranar Lahadi, 14 ga watan Maris, watau jiya.
Saboda Munin Bidiyon bamu sakashi anan kai tsaye ba, amma ga wanda keson gani, ana iya danna link din kasa.
https://jmp.sh/JVT0qbv