Kannywood
Sadiq Sani Sadiq Da Rahama Sadau Soyayya Ko Abota ?
Advertisment
Abotar Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta wuce abota ta dawo amintaka, domin duk wanda yagansu a tare yanda suke Nishadi da annushuwa wani zai iya tunani ko sun san Juna tun kafin Rahamar ta fara fim?
Rahama da Sadiq sun san Juna tun kafin Rahamar ta fara fitowa a fina-finai domin ta wani majiya ma sun taba yin soyayya. Duk da dai labarin bai inganta ba amma abu daya da aka sheda shine abokai ne na hakika.
Wani abun lura anan shine duk fina-finan da Rahamar zata shirya to Sadiq shine yake fitowa a Matsayin Jarumi,
A ranar Alhamis 26 July Rahama ta wallafa wasu Hotuna A Shafin Ta Na Insagram.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com