Masha Allah a yau jarumi lawal Ahmed jarumin Izzar so ya samu karuwar ya mace a yau da safiya yau inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta a Instagram Allah ya raya a bisa sunnah. View this post on Instagram A post shared by Lawan Ahmad (@lawanahmad)