Kannywood
Bidiyo : Chasun Hamisu Breaker Da Rahama sadau Wajen Dinner
Shahararen mawakin hausa na masana’antar kannywood yana daya daga cikin mawakan da na chashe wajen bikin nadin sarautar da ankayi wa wani babban mutum a garin rano da ke cikin jahar kano.
Wanda a wasu hotunan da anka nuna anga au ali jita da dai sauran mawaka wanda jaruma rahama sadau na chashe sosai a cikin wajen da anka gudanar da bikin ga bidiyon nan kasa.