Hausa Musics
VIDEO: Yamu Baba Ft. Abubakar S. Shehu – Ladan Noma
Advertisment
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.