Kannywood
Bidiyo : Rigima Tabarke Da Jarumin Kannywood Bello M Bello Akan Muqabala Da za’ayi Da Abduljabbar
To jarumi bello Muhammad bello wanda aka fi sani da general GMB yayi kalamai masu tsauri akan mulabalar da za’ayi da Abduljabar
Ga kadan daga cikin kalaman jarumin
“Wai Baku Ganni Ba, Baku Ga Naziru M Ahmad ba Ranar Da Aka Saka Muqabala Da Abduljabar.
Wai Wani Nabi Duniya A Hankali.
DuNIYAR TAKACE KO TA UBANKA???”
Cikakken bayyanin ga shi nan a cikin wannan faifan bidiyo.
https://youtu.be/-Que4QkCjDU