Kannywood

Hukumar Fina Finai Ta Jahar Kano Ta Gama Shirin Haskaka Fina Finai A Gidanjen Kallo Har Kimanin Guda 200-Ali Nuhu

Hukumar Fina Finai Ta Jahar Kano Ta Gama Shirin Haskaka Fina Finai A Gidanjen Kallo Har Kimanin Guda 200-Ali Nuhu


 @kannywoodcelebrities –  Hukumar tace Fina finai ta jahar Kano ta gama shirin haska fina finai a gidajen Kallo har kimanin guda 200.a fadin wannan jaha domin bunkasa Sana’ar fim wannan kudiri ya samu ne Bisa Sahalewar Mai Girma Gwabna Dr.Abdullahi Umar Ganduje  ta wajan fada da Jami’an hukumar a kanan hukumomi 44 domin sa ido da kuma bunkasa sana’ar.Don haka ne ma ayau hukumar ta tabbaatar da kwamitin duba fina finan da zasu gidan kallo wanda ya bada halarta masu ruwa da tsaki na cikin wannan masana’anta kamar su:
 HAMISU LAMIDO
IYAN TAMA
 Ali NUHU
SADIQ SANI SADIQ
FALALU DORAYI
KABIRU MAI KABA
TIJJANI ASASE
Da Sauran su Allah mun gode bisa amsa wannan goron gyayyata – Source @ismail_naabba follow @kanceleb_news for kannywood daily news – #regrann

wanannan labari yafito daga shafin Ali nuhu a instagram

®www.hausaloaded.com

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA