Uncategorized
Wuff! Ku Kalli Hotunan Yadda Wannan Dattijon Yayi Wuf Da Wata Kyakykyawar Budurwa
Lallai wannan dattijo yayiwa samari ita irin yadda yayi wuff da wannan shantaleliyyar budurwa wanda son kowa kin wanda ya rasa.
Muna yiwa malam bilal Allah ya bada zama lafiya ya kawo ciki da goyo.
Ga hotunan nan kasa ku kalla