Labarai

Labari Mai Dadi : N-power Batch c Yadda zaku Cika Matakin Karshe Da Jarawaba (Hotuna)

Hukumar dake kula da jinkai da taimako wato ministry of humanitarian disaster karka shin jagoran cin Hajiya sadiya faruq ta fitar da sanarwa ga wanda suka cika Neman cin gajiyar Shirin Nan na Npower.
Abunda ake bukata:
Yakasance Email din da kacika Npower dashi Yana nan kuma yana aiki.
Kasamu waya mai kyau da network mai kyau ko kaje wajen masu computer.
Ya kasance ka kula sosai yayin ma update na information naka karkazo kana da sani daga baya.
Sai ku ziyarci wanan site din na hukumar dake kula daukan sabbin Npower Batch C ga site din.
https://nasims.gov.ng/login
Bayan kashiga sai kaje gurin da akasa forget password bayan kadanna zasu nemi da kasanya email naka da kayi amfani dashi yayin cika Npower sai kasaka zasu turama da sako zuwa cikin email din naka sai kaje kayi click kan sakon,  zasu baka dama kasanya password da kake so.

Hoto na Farko sai ka latsa forget password

 
Hoto na 2, Wannan shine sakon da zatu turamaka a mail dinka da zaka yi create na password

 
Hoto na 4 wannan shine wajen da zaku create password

Shawara: kasanya password mai kyau karka tsaya kana sanya number waya a amtsayin password ko shekarar haihuwarka hakan na da barazana wajen wasu macuta da zasu iya cutarka watarana.
Bayan kasanya password,  zasu ce kayi login anan zasu baka damar da zaka sanya information naka.
Ku kula wajen saka information katabbar kasaka information din daga baya bazakazo ka neman ka chanza ba.
Wannan shine matakin Matakin BVN validation successful

 
Domin wadanda basu iya bin wadannan matakai zasu iya whatsapp din wannan number :08099824044

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button