Labari Mai Dadi ! Sanarwa Mai Muhimmanci Ga Wadanda Suka Cika Shirin Neman Rance Na ‘Nigeria Youths Investment Fund’ (NYIF)
Daga Comr Abba Sani Pantami
Duk wanda ya san ya cika tsarin neman rancen kudi a karkashin Nigeria Youths Investment Fund (NYIF) ya tabbata ya shiga wannan Link din ya bude account a ciki;
???
https://nyif.nmfb.com.ng
Idan ka bude link din, sai ka shiga “LOAN APPLICATION” ka saka BVN din ka.
Idan ya bude zaka ga bayananka da suke alaqa da kai, kamar Suna, date of birth, state, local government da sauran su.
Zaka ga wurin Create Password, sai ka saka password din da kake so, ka sake mai-maita shi a ‘daya box din, sai ka dannan Create.
Daga nan sai kaje Email zaka ga confirmation link, sai ka danna.
Bayan Kammala haka zuwa wani dan lokaci zasu sanar muku da zaran da zaku fara Online Training na tsawon kwanaki Biyar.
Bayan kun kammala zasu turowa kowa da rancen kudaden da zasu bada, inda tun shekarar da ta gabata suka fara bawa wa yanda suka yi training.
Suna bada miliyoyin kudade ga wa yanda basu yi training ba, suna basu 250,000 kacal.
Ga link din
??
https://nyif.nmfb.com.ng