Addini
Bidiyo : Cikin Khudubar Juma’a Sheikh Bin Uthman Yayiwa Abduljabar Fata Fata
A jiyane alammara umar Abdullahi Ganduje yayi kira ga malaman jahar kano da suyi hudubah akan Abduljabar irin abubuwan da yake da basu dace ba.
Wanda shine sheikh Muhammad bin uthman yayiwa masa tas a cikin hudubar sa wanda gashi nan ku saurara Allah ya tsaremuna imaninmu mu mutu muna da imani amen.
https://youtu.be/14ZfoYawky8