Kannywood

Jaruma Fati kk tayi Aure asirince batare da sanin abokanan sana’arta ba da Yan Media ba (bidiyo da hotuna)

Jaruma Fati kk wanda jaruman ita tama bati sahun al’ardar jaruman matan Kannywood wanda itama jaruma fati kk jiya ranar juma’a wanda ta wallafa a shafinta na sada zumunta da cewa.
“Allah ka bamu zama lafiya nida mijina,Ya Allah kasa mutuwa ce zata raba mu amen”

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Fatima Mohammed sadisu (@realfatikk)


Wanda jaruma Fati kk ta fara rin aure a garin Kaduna wanda ta fiti da ‘ya’ya biyu.
Wanda a santawar da bbchausa keyi da jaruman Kannywood sunyi da ita kwanan baya wanda ta nuna kalubalin da suke fuskanta a gidan aurensu.
Wanda abinda yasa suke yin sure asirince da rashin nuna mijin da zasu aura domin kada a kai sukar su ga wadanda basu da aure.
 
 
 

Wanda ta wallafa bidiyo a shafinta na wajen aurenta..
 
 
 
 
 
Jarumar har Yanzu bata bayyana wanda ta aura ba ma’ana ba’a san mijinta ba.Allah ya basu zama lafiya da kuma addu’a ga wadanda basuyi ba Allah ya basu mazajen aure amen.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Fatima Mohammed sadisu (@realfatikk)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button