Addini
Bidiyo : Kada Gwamnatin Kano Ta Yarda Ta Shirya Zama da Abduljabar ~ Cewar Dr Ahmad Gummi
Wannan wani bayyani ne da ya fito daga shehin malami wanda yake kuma babban malami wajen wayar da kai na fulanin daji masu rike da makamai su ji tsoron Allah su bar wannan aiki wanda ya nuna rashin iliminne tati musu yawa.
A cikin wannan zaku ya baiwa gwamnati shawara ukku 3.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/3PIR-5BvwQ8