Kannywood
Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3 (Bidiyo da Hotuna)
Advertisment
A cikin sabon shiri da ake dauka a yanzu haka gidan badamasi zango na ukku ya samu sababbin jarumai wanda zaku ga babban chinedu a matsayin mrs obina.
Wanda zaku ga har bidiyon yana rerawa gidan badamasi anji kunya gashi nan ku saurara.
View this post on Instagram
Advertisment
Sai gashi kuma munga wata sabuwa jaruma mai tasowa kyakyawa fandi abdulrahman wanda ba’a bayyana sunan da zata fito d shi ba.
[email protected] jahar yobe
[email protected]