Kannywood
Kalli Hotunan ‘Ya’yan Hafsat Barauniya Da Ta Haifa Da Cikinta Saurayi Da Budurwa
Kalli Hotunan ‘Ya’yan Hafsat Barauniya Da Ta Haifa Da Cikinta Saurayi Da Budurwa
Wadannan sune hotunan da jaruma ita da kanta ta bayyanawa duniya cewa sune manya manya ‘ya’yanta da cewa ita fa ba yarinya bace kuma ba budurwa bace mama yara ce.
Wanda zaku tana tare da macen a yayinda kuma zaku ga hotunan saurayin yaron shi kadai.