Uncategorized

Tsaleliyar Budurwa ! Ni Dr Halima Abubakar Ina Bukatar Miji (Hoto)

Advertisment

Har ila yau da dr halima Abubakar tana kara fadin gayawa duniya cewa fah har yanzu tana neman mijin aure kamar yadda ta wallafa a shafinta na twitter.
Wanda nan take kaga kaga an fara yi mata martani a shafinta na twitter.


Ga kadan daga cikin wadannan sunkayi mata martani wanda duk mai bukatar zance ko wani magana da ita to yayi amfani da wannan asalin shafinta na twitter domin suyi magana.
Allah yasa adace.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button