Labarai
Bidiyo : Tashin Hankali!Yarbawa sun kona gidan Sarkin Fulani sun kashe Mata Da Ɗan sa A Jahar Oyo
Na Kwana Ina Gudun Ceton Rai Ni Da Iyalaina A Cikin Daji, Inda Yanzu Haka Na Tsinci Kaina A Jihar Ogun, Cewar Sarkin Fulanin Jihar Oyo Da Mafusatan Matasan Yarbawa Suka Kona Masa Gida Da Motoci Sha Daya A Daren Jiya
Ga bidiyon nan yadda zaku ga sun ka shiya suna barka tare da yan ta’addan su