Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Abbas Sadau Yayan Rahama Sadau Da Amaryarsa “Pree-wedding”

Abba sadau wanda shine yayan rahama sadau zai angwance 30/2/2021 wanda zai bar kanwarsa tuzuruwa wanda shima zai shige daga ciki daga wannan sanyi.
Wanda an fara fitar da wasa da za’a yi wanda wanda kwallo ne tsakanin Kannywood vs abba sadau Friends wanda za’a yi a amadu bello stadium kaduna 28/1/2021 misalin karfe 3:30pm na rana.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
 
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button