Kannywood
Sababbin Hotunan Fati Muhammad Da Ɗanta suna Yiwa Al’ummar Musulmi Barka da Juma’a


Advertisment
Tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood fatima Muhammad tare da danta suna yiwa al’umma musulmin duniya Barka da wannan babba rana mai albarka.
Allah ya bamu albarka da ke cikin ya kuma karemu daga sherinda ke cikinta.






















