Addini
AUDIO: Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo ~ Tafsir Al-Baqara
Advertisment
TEKUN ILIMI YAYI AMBALIYA
Gwarzon Malami Sheikh Dr Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo yayi bakandamen jawabi akan halin da Kasarmu Nigeria ta ke ciki na tabarbarewar al’amura a wajen tafsirin Qur’ani da ya gabatar jiya juma’a a Masallacin Usman bin Affan dake gadon kaya Kano
Malam ya tabo bayani akan:
-Matsalar tsaro a Nigeria laifin na waye ?
-Me yake janyo Allah Ya jarrabi Kasa da irin wadannan abubuwan?
-Ina mafita cikin wannan halin da aka shiga?
Malam yayi cikakken bayani kamar yadda ya saba idan an shiga rudani da rikici a Kasarmu Nigeria da duniya gabaki daya, amma bayanin da yayi jiya na musamman ne
Allah Ka sakawa Malam da gidan Aljannah tare da mu Amin