Kannywood
Bidiyo : Hadiza Gabon Ta Rikita Yan Matan Kannywood Dawani Katafaren Shagonta Rahama Sadau,Amina Amal ,washa
Wannan wani irin Katafaren shagon jaruma hadiza gabon wanda tayi wanda tabbas irin wannan shago da wuya kaga mai irinsa a cikin masana’antar Kannywood.
Akwai kayayaki sosai masu kyau amma sai da hausawa kance masu layya nacin nama wanda tabbas zaka gasgata cewa wannan jaruma sun samu kudi sosai.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/mydnnXULG3s