Rahama Sadau Yi Abunki kowa Yana da Yancin Yin duk abinda Yaso ~ Aisha Yesufu
Majiyarmu ta samu labari daga shafin datti assalafy da cewa Aisha yesufu ta nuna ita ko kadan bata ga wani aibi da rahama sadau tayi ba.
Ga jawabin da ya wallafa a shafinsa na facebook
“Wannan tsinanniyar mata Aisha Yesufu bayahudiya a rigar Musulunci ta bayyana cewa wai a bar Rahama Sadau taci duniyarta da tsinke, domin kowa yana da ‘yancin yin abinda yake so, – Inji Aisha Yesufu
Cin zarafin Manzon Allah da wani kafuri yayi a dalilin hotunan Rahama Sadau bai zama abin damuwa ba ga wannan matar da take kirarin wai ita Musulma ce
Imba bayahudiya ba waye zai fadi wannan? ko da yake ba zai zama abin mamaki ba tunda Aishe Yesufu ta bayyana cikakken goyon baya na bada ‘yanci wa ‘yan Luwadi da Madigo su dinga auren jinsi
Muna kara jawo hankalin al’ummah ku kara fahimtar hatsarin wannan tsinanniyar mata bayahudiya a rigar Musulunci, abinda muke kokarin fahimta game da alamominta ya fara nuna mana cewa Aisha Yesufu ‘yar “bazata” ce
Yaa Allah Ka tarwatsa al’amarinta, Ka kare Musulunci da Musulmai da ga sharrinta Amin”