Kannywood
Limamin Wuff Ya Tona Asirin Aurensa Da Amaryarsa Hajiya Balkisu Akan Rade Raden Ya Mutu
Advertisment
A yau ranar juma’a dai limamin wuff Mal ali jarumi wanda yake shirin kwana casa’in yayi ya raba gardamar rade raden da ake na mutuwar aurensa da hajiya balkisu Wanda tayi wuff da shi a shafinsa na Facebook.
Wanda idan baku manta ba kwanakin bayya mun kawo muku labarin mutuwar aurensa wanda yace yayi shiru ne nan gaba zai fadi.
Sai kawai kagashi yau munyi kicibis da wani taya murna da yake da wuff dinsa ma’ana Matar hajiya balkisu ta samu wani matsayi a jam’iyar pdp.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com








Abu yayi kyau,Kuma Kuna kokari, sedai kurin ga kula da dokokin rubutu saboda Duniya ce take kallonku.mun gode