Kannywood
Bidiyo : Tirkashi Tonon silili ! Akwai Cikin Danayiwa Momi Gombe Ajikinta Dashi Tatafi ~ Daga Bakin Tsohon Mijin Momee Gombe
Wannan wani bidiyo ne da akeyiwa Adam fasaha tambayoyi akan tsohuwar matarsa momee Gombe.
Zaku ji irin yadda ya fadi yadda ya rabu da ita daga bakin Tsoho mijin nata a cikin maganar zakuji yana cewa tun rabuwarsu da ita sau daya sunka hadu wajen wani bukin Birthday kuma tazk har wajen ta gaida shi.
Ya kara da cewa tabbas shi ba ruwansa da ma duk inda zata ya bi a wajen balanta suyi wata mu’amala da ita ba.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara daga bakinsa.
https://youtu.be/psxQWBS4irA