Kannywood

Bidiyo : Budurwa Ta cavcaki Ali Nuhu, Adam a Zango,Hamisu Breaker,M Inuwa Da Sauran Yan Kannywood

Wata mata ko muce Budurwa Ta cavcaki Ali Nuhu, Adam a Zango,Hamisu Breaker,M Inuwa , Yakubu Muhammad maryam booth rahama sadau da dai sauransu

To fa an samu wata  budurwa ta caccaki yan Kannywood celebrities wanda tayi musu tas.

Wanda wannan wankin babban bargo a kasuwa me yayi zafi haka wanda zakuji daga bakinta ba Hausaloaded ba.

Wanda abin zai baku mamaki irin yadda tayi bayyani tiryan tiryan wanda dai zakuji daga bakinta.

Ga bidiyon nan kasa.

https://youtu.be/i1WJbfoYcHsMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. I so much appreciate ur words of wisdom u are a true definition of truth, wat a word, majority of all dis norther celebrities if not all ar more concern about d money not d pple, bounch of selfish nd ingrate Acclaim celeb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button