Kannywood
Jaruma Hafsat idris Da Diyarta wajen shakatawa A Dubai ( bidiyo da hotuna)
Advertisment
Wannan shine wajen Shakatawa na musamman a kasar dubai wanda yanzu haka Hafsat idris Barauniya da diyarta Ramlat na can wanda zaku ga hotunan da bidiyo wanda zaku ga irin yadda suke shakatawa.
Ga hotunan da bidiyo nan ku kalla.
View this post on Instagram