Kannywood

Ta faru ta kare Ummi Rahab tayiwa Lilin baba Zafaffan kalamai

Ta faru ta kare Ummi Rahab tayiwa Lilin baba Zafaffan kalamai
Lilin Baba Da Ummi Rahab

Jarumar masana’antar kannywood wato Ummi Rahab tayiwa Lilin Baba kalamai masu ratsa zuciyars masoya.
A yau ne mawakin nan lilin baba yake murna zagayowar ranar haihuwarsa da turanci ake kira “Birthday” wanda daman abune da jaruman Kannywood suke taya yan uwansu murna.
Wanda ita ba’a iya nan ta tsayaba ta nuna soyayyar ta a fili irin yadda ta wallafa zafaffan kalamai akansa.
Sunan cikin hoto sai ku kalla ku karanta.Ta faru ta kare Ummi Rahab tayiwa Lilin baba Zafaffan kalamai Ta faru ta kare Ummi Rahab tayiwa Lilin baba Zafaffan kalamai
Ta faru ta kare Ummi Rahab tayiwa Lilin baba Zafaffan kalamai
Wannan shine sakon da Ummi Rahab ta wallafa akan lilin Baba shin ya kuke ganin wannan soyayya tsakaninsu?

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button