Labarai

Yadda zaka hada layinka Na Etisalat Da Katin Shedar Dan Kasa NIN

Advertisment

Kamfanin Etisalat sun fito da tsari biyo wajen duk wanda yan malaki katin shedar dan kasa da zai hada shi da lambar NIN domin gujewa umurnin gwamnatin tarayya akan rufe layinda za’a.
Ga hanyoyin guda biyu kamar haka:
1.A shiga website din su na musamman akan hada layin su da NIN, shine:
https://9mobile.com.ng/nin
2. Ga na biyu ga wanda zaifi sauki ko ga masu karamar waya *200 * 8#
Sai ka bi abinda zasu nuna maka har zuwa wurin da zaka saka lambar NIN naka.
Allah ya bada Sa’a Amen.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button