Kannywood

Hotunan Manya manyan Jaruman Kannywood Da sunka Halarci wajen Bude “Ali Jita Event center”

Ali jita ya shiga jeri ko shine jarumi ko mawaki na farko wanda ya bude event center wato gidan bukukuwa da taro na musamman wanda anka samu manya manyan Jaruman Kannywood da sunka halarata mawaka da daraktoci.
A cikin fuskoki zaku ga jarumai kamar haka:- ali nuhu, nazifi Asnanic, hamisu breaker,ali nuhu,almustapha,hussaini danko, Abdul amart mai kwashewa, Fresh Emir a gefen mata saratu gidado daso, Hafsat idris da dai sauransu.
Ga hotunan nan kasa sai ku kalla.




 
 


Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button