Labarai

Mai Uwa Gidin Murhu ! Yankin Naija Delta suna Shan wuya, dole mu basu sabon Tallafi ~ Buhari

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yankin Naija Delta sun sha wuya iya wuya dan haka suna bukatar tallafi.
Shugaban ya bayana aniyarsa ta karfafa hukumar raya yankin ta NDDC da kuma shirin afuwar da akawa tsagerun yankin
kamar yadda Hutudole na ruwaito,a nasu bangaren, Tsaffin Tsagerun yankin sun jinjinawa shugaban kasar bisa yanda yake kula dasu. Hakan ta farune a wani taro na tattauna matsalar yankin.
Shugaban kasar yace hedikwatar NDDC da aka kwashe shekara da shekaru ana gininta, shi ya kammalata sannan binciken da akewa hukumar NDDC din na kokarin karfafa ayyukanta ne.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button