Labarai

Manyan Dalilai biyar 5 da suke Janyo rauni da rashin karfin zakari



Wani malami da yake bayyani yadda ake magana ni islamic medicine a tsabar tilawa tv a wannan karo yayi bayyani dalla dalla akan muhimman abubuwa da suke jawowa ɗa namiji rauni da rashin karfin mazakutarsa.

Wasu maza suna fama da rashin karfin mazakuta/ zakari kenan wajen saduwa da iyali sai sun saye maganin karfin maza zasu iya biyawa matansu bukata.

Wanda kuma masana likitoci ke cewa yawan amfani da maganin karfin maza sanadaran da anka hada wannan magani na bega yana haifar da rashin gani ga ɗa namiji wanda zai fiye amfani da su.

A cikin bidiyo zakuji bahyanin abubuwan da suke jawo wannan abun domin guje musu.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button