Labarai

WATA SABUWA| Yanzu Kam Lokacin Tsige Shugaba Buhari Ya Yi ~ Inji Dr Idris Ahmed ( Dan Gani kashenin Buhari)

Advertisment

Wani Dr dan gani kashenin Buhari mai suna Idris Ahmed ya bayyana cewa yanzu kam lokaci ya yi da ‘yan Majalisu da Sanatoci zasu tsige shugaba buhari, domin a yanzu buhari ya zama musifa ga al’ummar Najeriya.
Akan haka Idris ya yi kira ga al’umma da su matsawa Sanatocinsu da ‘yan Majalisunsu lamba don ganin sun goyi bayan tsige shugaba buhari tunda ya kasa cika alkawurranda ya dauka. Sannan kuma jefa al’umma a ciki mawuyacin hali.
Kafin wannan lokaci dai Idris Ahmed ya kasance daya daga cikin manyan daktocin Najeriya dake zaune a kasashen waje masu tsananin kaunar shugaba buhari da kuma nuna masa soyayya.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button