Labarai
ALHAMDULILLAH : Shugaban masallatan Haramaimi Sheikh Assudais Kofar Na’ura Cutar Corona Kafin Shiga Masallatan Makkah Da Madinah ( Hotuna)
Advertisment
Jiya laraba Shugaban Masallatan Haramaini Sheikh Abdulrrahman Assudais ya kaddamar da sabon kofar na’ura wanda za’a saka a mashigar Masallatan Haramin Makkah da Madinah don auna lafiyar duk wanda zai shiga Masallatan domin gano mai dauke da cutar Coronavirus
Wannan matakin ya biyo bayan shirin da mahukuntan Saudiyyah keyi na bude Masallatan guda biyu masu Alfarma ga masu yin ibada na Umara da kuma aikin Hajji
Allah Ka daukaka Kasar Musulunci.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com