Labarai
Hanya Mafi Sauki Da zaka Mallaku Malaki Katin Zama Dan Kasa ‘NIN’ ~ Nimc
Abu mai sauki kawai ka shiga wannan link din zasu baka cikakken form na katin Dankasa wato (NIN) ta hanyar PDF kawai sai kaje cafe su cire maka, daga nan saika cike form din da biro sai ka antaya shi izuwa duk wata centre da hukuma ta ware domin aikin katin Dankasa karkashin hukumar NIMC.
Maza ka garzaya kafin 31 – 12 -20 don gudun kada a rufe maka layin wayarka ka sani katin dankasa shine kai domin a kowanne lokacin za’a iya tambayarka shi a dukkan al’amura!!!
Sai ku bi wannan link domin shiga cikin shafinsu ku yi Download
?https://www.nimc.gov.ng/enrolment-form/
Ga wanda ya samu Matsalar yin Download dinsa a can sai kuyi amfani da wannan
DOWNLOAD PDF