Labarai

An Gudanar Da Bikin Kirsimeti Tare Da Mabiya Shi’a A Coci (Hotuna)

Advertisment

Daga Barrista Nuraddeen Isma’eel
Mabiya mazhabin Shi’a sun kaiwa kiristoci ziyarar taya murna har muhallin da suke shagulgulansu.
Tawagar mabiya shi’ar sun bayyana a gaban manyan memba na addinin kirista, inda a cikin jawabin daya daga cikin su mabiya Sheikh Al-zakzakyn, ya ce wannan ziyarar sun saba kawo ta a duk shekara, domin taya su kiristocin murna da samuwar annabi isa.
Gungun fastoci sun tarba su mabiyan sheikh Al-zakzakyn, cikin karamci da nuna murnar su a fili.
Bayan ita gudanar da ita wannan ziyarar, nan gefe kuma aka karramasu mabiya shi’ar da liyafar ban girma, a inda suka ci suka sha duk a wannan wuri.
Ga Hotunan nan kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button