Kannywood
Hotunan manya manyan Jaruman Kannywood Da sunka Halarci Kallon Fim Din “Bana Bakwai”
Advertisment
A jiya ne 24/12/2020 an ka fara haskaka babban shirin fim din nan mai suna “bana bakwai” wanda kamfanin f.k.d production yayi dauki nauyin yi wanda ali nuhu shine ya bada umurnin wannan shiri yayinda Abubakar mai shadda ya shirya.
Wanda wannan fim ya samu dinbin jarumai sosai a cikinsa wanda tabbas an jima ba’a hada jarumai sosai ayi irin wannan shirin ba.
Shine jiya anfa fara haskaka shi a cinema a kano.
Ga hotunan kadan daga cikin cinema.



























Allah ya qara zumunci tsakanin jaruman kannywood da masoyansu …
Gaskiya nima da son samu ne nazama jarumin kannywood..
Amma ina neman taimako a dauke ni a kannywood …..
Ga number wayana …
08159263489
Alhamdulillah you really try,and indeed the film is so nice to all hausa community,Allah ya kara bada basira