Kannywood

Kai tsaye Yadda aka gudanar da Jana’izar Daraktan izzar so Mustapha waye

A yau din nan ne Allah yayiwa Mustapha waye wanda yake bada umurnin fim din nan mai dogon zango izzar so wanda ya samu karbuwa a sasan duniya.

Wanda ba iya Najeriya da Afrika ba a duk inda baka tunani wannan fim ya shiga duba da yadda yake samun milliyoyin masoya masu kallon wamma shiri da ake gabatarwa duk sati.

Mustapha waye mutum ne mai kirki wanda a duk Masana’antar kannywood sunyi jimamin mutuwarsa saboda mutumin kirki ne wanda ba ruwansa inda zaku ga irin yadda mutane sunka bada shaida akan wannan bawan Allah.

A madadin CEO hausaloaded da mabiyan wannan shafi muna miki taaziyarmu zuwa ga iyalansa da abokan sana’arsa.

Mutane mun taru sosai a wajen sallah jana’izarsa kamar yadda tashar tsakar gida na tattaro bayyanai.

https://youtu.be/yoPDp0u5PBc

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button