Labarai

Bidiyo : Wayyo Allah!! Haqiqa Abinda Wadannan Mata Sunkayi wa jagora Kwankwaso zai baku tausayi

Advertisment

Wannan wani masoyan Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ne sunkayi akan rasuwar mahaifinsa wanda tabbas rashin uba babban abu mai ciwo ne a Duniya koda yake wanda yafi sonshi shine ya karbi abinsa.
A madadin hausaloaded da mabiyanta suna mika Ta’aziyyar su zuwa ga dr Rabi’u Musa Kwankwaso da iyalinsa gaisuwar Ta’aziyya Allah ya jikansa da rahama Amen.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/VbCMzyrdc3U

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button