Advertisment
Malam murtala assada yace yanzu kowa ya gane cewa gwamnatin general Buhari karya takeyi bata fada da yan ta’adda.
Saboda gashi irin kashin gilla da ankayiwa mutanen zuru wanda ko a lokacin jahiliyya shine mutane suke tsoro amma buhari na can kwancinsa baidamu da komai ba.
Wanda shiyasa yanzu ake cewa turji ya fito yayi magana da yan jarida ya nuna cewa shi yana son ayi sulhu da shi domin akawon ‘account’ dinsa ya cika da kudi yanzu ya gaji da boye boye.
Mallam ya kara da cewa kai dai kasan duk wani general da a zuru ya kama baki yayi shiru anji kunya wallahi mallam ya kawo misalai da dama da wasu muhimman bayyanai wanda abun zai baka tsoro da mamaki.
Ga sautin muryasa nan ku saurara kuji.
https://youtu.be/cFNcyKOY0aU

