Kannywood
Bidiyo : Maryam Booth ta zazzagi wani da ya ce Mata Yar wahala Wajen Daukar Film
Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Maryam booth tayi na cewa yar wahala a comment dinta kenan.
Shine nan take tayi masa martani a cikin bidiyo wanda bata ji dadin abun ba tace ita da tana wajen neman halak dinta ga dai bidiyon nan.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.