Kannywood

Bidiyo : Yar film ummi shehu ta tsokano shari’a Zazzafan Martani Tare Da Nasiha

A cikin wannan bidiyo malam yayi Zafaffan martani tare da nasiha akan wata kalma da wannan jaruma yar wasar hausa wato Umma shehu da tace ita bata tsoron ace tayi Gulmar mutum.
 
 
Kalma “Gulma” abu ne wanda a shari’ah musulunci ka rushe mutuncin dan adam da rusa rayuwar dan adam ce.
 
Ga bidiyon nan dai kasa ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button