Labarai
Bidiyo : Cikin Rashin Tsoro Aisha Yesufu Ta Ragargaji Buhari Akan Kashe Mutane Da Akeyi
Advertisment
Cikin Rashin Tsoro Aisha Yesufu Ta Ragargaji Buhari Akan Kashe Mutane Da Akeyi
Assalamu alaikum jama’a.
A haka za mu zauna? Daga innalillahi wa Inna ilayhi rajiun sai Allah ya jikan rai? Ina Sojojinmu suke? Ina shugaban kasa Muhammadu Buhari yake?
Ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.
https://youtu.be/PC04_jTEwKw



